The Lord's Prayer "Addu'ar Ubangiji" Слова пісні

Переклад:en

Addu'ar Ubangiji

Ubanmu wanda ke chikkin Samma,a tsarkake sunanka,mulkinka shi zo,abin da ka ke so a-yi shi,chikkin duniya kammar yada a-ke yinsa chikkin samma.Ka ba mu rananga abinchin yini.Ka gafarta mana laifinmu,kammar yada muna gafarta ma wadanda su ke yi mamu laifi.Kadda ka kai mu wurin jaraba,amma ka cheche mu dagga Shaitan.Gamma mulki,da iko da girmo naka ne,har abada.Amin.

Тут можна знайти слова пісні Addu'ar Ubangiji The Lord's Prayer. Чи текст вірша Addu'ar Ubangiji. The Lord's Prayer Addu'ar Ubangiji текст. Також може бути відомо під назвою Adduar Ubangiji (The Lords Prayer) текст.